Nehemiah 6:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
saboda haka sai na aika musu da wannan amsa, na ce, “Ina cikin babban aiki, ba zan kuwa iya gangarawa ba. Don me zan bar aikin yă tsaya don in gangara zuwa wurinku?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ نَتُورَ یَنْ عَيْكَ سُڢَطَا مُسُ سُثٜىٰ «إِنَ يِنْ مُهِمِّنْ عَيْكِنْ دَ بَذَنْ سَامِ دَامَرْ غَنْ‌غَرَوَبَ؞ دُوانْمٜىٰ ذَنْبَرْ عَيْكِنْ يَڟَيَ دُوانْ إِنْ غَنْ‌غَرَ ذُوَا وُرِنْكُ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai na aika musu da manzanni, na ce, “Ina fama da babban aiki, ba ni da damar zuwa wurinku. Don me zan bar aiki in gangaro zuwa wurinku?”