Nehemiah 6:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai sau na biya, Sanballat ya aiki mataimakinsa gare ni da irin saƙo guda, kuma a hannunsa akwai wasiƙar da ba a yimƙe ba
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَوْ نَبِيَرْ سَنْبَلَّتْ يَعَيْكَ طَيَ دَغَ ثِكِنْ مَاسُ يِمَسَ حِدِمَ ذُوَا وُرِينَ؞ طَنْ عَيْكَنْ يَنَ رِڧٜىٰ دَ وَسِيڧَ عَبُوطٜىٰ مَيْ سَڧُواْ إِرِ طَيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A karo na biyar sai Sanballat ya aiko da buɗaɗɗiyar wasiƙa ta hannun baransa, da irin maganar dā.