Nehemiah 6:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
har ma ka naɗa annabawa su yi wannan shela game da kai a Urushalima, su ce, ‘Akwai sarki a Yahuda!’ To, wannan rahoto zai koma wurin sarki; saboda haka ka zo, mu tattauna wannan batu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَرْ مَا وَيْ كَشِرْيَ وَطَنْسُ أَنَّبَاوَا سُيِ شٜىٰلَ غَمٜىٰدَ كَيْ أَ عُرُوشَلِيمَ ثٜىٰوَ أَݣَويْ سَرْكِے أَ يَهُودَ؞ لَلَّيْ سَرْكِے أَرْتَظٜىٰكْظٜىٰسْ ذَيْجِے وَنَّنْ لَابَرِ؞ شِيَسَا إِنَبَادَ شَوَرَا مُسَدُ مُيِ مَغَنَ عَكَنْ وَنَّنْ ذَنْثٜىٰنْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi, ka sa annabawa su yi shelarka a Urushalima cewa, ‘Akwai sarki a Yahuza.’ To, za a faɗa wa sarki wannan magana, sai ka zo mu yi shawara tare a kan wannan al'amari.”