Nehemiah 6:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai na aika masa wannan amsa, na ce, “Babu wani abu haka da yake faruwa; ka dai ƙaga wannan daga tunaninka ne.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ نَعَيْكَ مَسَ دَ أَمْسَ نَثٜىٰ «أَبِنْ دَ كَكٜىٰ ڢَطِنَّنْ دُكَ بَ غَسْكِيَ بَنٜىٰ؞ كَيْ كَشِرْيَ وَنَّنْ دُكَ أَ ذُوثِيَارْكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai na mayar masa da amsa cewa, “Faufau, ba a yi wani abu haka kamar yadda ka faɗa ba, kai ne ka ƙaga wannan a zuciyarka.”