Nehemiah 6:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka dai yi ฦoฦari su tsoratar da mu, suna cewa, โHannuwansu za su rasa ฦarfin yin aiki, ba kuwa za su ฦare aikin ba.โ Amma na yi adduโa na ce, โYanzu, ya Allah, ka ฦarfafa hannuwana.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูููููุณู ุณููู ฺงููุงฺูงูุฑู ุณูุจูุงู
ู ฺููุงูุฑููุงูุ ุณููู ฺูู
ูููู ุชูููุฑููู ุงููุฑููู ููููููู ู
ูุบููู ุฐูุงุณูุณูุง ุญููููููููู
ู ุณูู
ูุชูุ ุนููููููู ฺูููููุ ุณููู ูููู ุงููุฏููุนู ููุซูููฐ ยซููููุฐูุ ููุง ุงูููููู ุ ฺููงูุฑฺูขฺูขู ุญูููููููู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama dukansu so suke su tsoratar da mu, suna cewa, โZa su daina aikin.โ Amma na yi addu'a, na ce, โYa Allah, ka ฦarfafa ni.โ