Nehemiah 7:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Allahna ya sa a zuciyata in tara manyan gari, shugabanni da talakawa don a rubuta su bisa ga iyalansu. Na sami littafin asali na waษanda suka fara dawowa. Ga abin da na tarar an rubuta a ciki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููููู ููุง ูููู ููุณูุง ุงูู ุฐููุซูููุงุชู ููุชูุงุฑู ู
ููููููู ู
ูุชูููููฐ ุฏู ุฏูุชููุงููุง ุฏู ุณูููุฑููู ู
ูุชูููููฐ ุฏููุงูู
ููู ุณูุฑูุจููุชู ุณููููููููฐููุณู ุจูุณูุบู ุนูููููููุณูุ ููุณูุงู
ู ููุชฺููขููู ุชูุงุฑููุญููู ุงููุตููููู ููุงููููู ููุทูููุฏู ุณููู ูููุงูู
ููุงู ุฏู ฺขูุฑููููุงู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑู ุจูููุชูุงุ ุบูุง ุงููุจูููุฏู ููุณูุงู
ู ุนูุซูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allahna kuwa ya sa a zuciyata in tara manya da shugabanni, da sauran jama'a don a rubuta su bisa ga asalinsu. Na sami littafin asali na waษanda suka fara komowa. Ga abin da na tarar aka rubuta ciki.