Nehemiah 8:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Lawiyawa suka rarrashi mutane duka suna cewa, “Ku natsu, gama wannan rana ce mai tsarki. Kada ku yi baƙin ciki.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ لَوِيَاوَا سُكَبِے ثِكِنْ جَمَعَ سُنَ ݣُونْتَرْ مُسُ دَ ذُوثِيَا سُنَ ثٜىٰوَ «كُݣُونْتَرْ دَ حَنْكَلِنْكُ، غَمَا وَنَّنْ رَانَ ثٜىٰ دَ عَكَ كٜىٰٻٜىٰ دَ ڟَرْكِے، كَدَ كُيِ بَڧِنْ ثِكِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Lawiyawa kuma suka bi suna rarrashin jama'a, suna cewa, “Ku yi shiru, gama wannan rana tsattsarka ce, kada ku yi baƙin ciki.”