Nehemiah 8:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™an nan dukan mutane suka koma gidajensu suka ci, suka sha, suka aika wa wanda ba shi da abinci, gama yanzu sun fahimci kalmomin da aka karanta musu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุณููƒูŽ ูƒููˆุงู’ู…ูŽ ุบูุฏูŽุงุฌูœู‰ูฐู†ู’ุณู ุณููƒูŽุซู ุณููƒูŽุดูŽุง ุฏูŽ ฺขูŽุถู ุซููƒูุŒ ุณููƒูŽ ูƒูู…ูŽ ุฑูŽุจูŽ ุนูŽุจูู†ู’ุซู ุบูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุจูŽุณู ุฏูŽูƒููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐุŒ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุณูู†ู’ ุบูŽุงู†ูœู‰ูฐ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ูƒูŽุฑูŽู†ู’ุชูŽ ู…ูุณูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai jama'a duka suka koma gidajensu suka ci, suka sha, suka aika wa wanda ba shi da abinci. Suka yi murna ฦ™warai domin sun fahimta dokokin da aka karanta musu.