Nehemiah 8:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A rana ta biyu ga wata, shugabannin iyalai, tare da firistoci da Lawiyawa, suka taru kewaye da Ezra malamin Doka don su mai da hankali ga kalmomin Dokar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ رَانَ تَبِيُ غَ وَتَنْ، سَيْ شُوغَبَنِّنْ غِدَنْ كَاكَنِّ سُكَ تَارُ تَرٜىٰدَ ڢِرِسْتُواْثِے دَ لَوِيَاوَا سُكَ تَڢِے وُرِنْ عُزَيْرُ مَلَمِنْ كُواْيَرْوَا دُواْمِنْ سُكُواْيِ كُواْيَرْوَرْ مُوسَٰى؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kashegari kuma sai shugabannin kakannin gidajen jama'a duka, tare da firistoci, da Lawiyawa, suka je wurin Ezra, magatakarda, domin su yi nazarin dokokin.