Nehemiah 8:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka tarar a rubuce a cikin Doka wadda Ubangiji ya umarta ta wurin Musa, cewa Isra’ilawa su zauna a bukkoki a lokaci bikin watan bakwai
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سُكَ سَامُ أَرُبُوثٜىٰ ثِكِنْ كُواْيَرْوَرْ دَ يَهْوٜىٰهْ يَعُمَرْتَ تَبَاكِنْ مُوسَٰى ثٜىٰوَ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ ذَاسُ كَسَنْثٜىٰ عَثِكِنْ بُكُّواْكِ نَطَنْ لُواْكَثِ أَ لُواْكَثِنْ بِكٍ بُكُّواْكِ أَوَتَنْ بَݣَويْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka iske an rubuta a cikin dokokin da Ubangiji ya umarta ta hannun Musa, cewa sai jama'ar Isra'ila su zauna a bukkoki a lokacin idi na watan bakwai.