Nehemiah 8:17 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan jamaโ€™ar da suka komo daga zaman bauta suka yi bukkoki suka kuma zauna a cikinsu. Daga kwanakin Yoshuwa ษ—an Nun har yฤƒ zuwa yau, Israโ€™ilawa ba su taษ“a yin bikinsa haka ba. Mutane suka cika da farin ciki sosai.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูŽ ูƒููˆุงู’ู…ููˆุงู’ ุฏูŽุบูŽ ฺงูŽุณูŽุฑู’ ุจูŽูˆู’ุชูŽุง ุณููƒูŽูŠู ูˆูŽูƒูŽู†ู’ุณู ุจููƒู‘ููˆุงู’ูƒู ุณููƒูŽ ูƒูู…ูŽ ุฐูŽูˆู’ู†ูŽ ุนูŽุซููƒูู†ู’ุณูุž ุชูู†ู’ุฏูŽุบูŽ ุฒูŽุงู…ูŽุงู†ูู†ู’ ูŠููˆุงู’ุดููˆูŽ ุทูŽู†ู’ ู†ูู†ู’ ุญูŽุฑู’ ุฐููˆูŽุง ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุฑูŽุงู†ูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽ ุจูŽุณู ุชูŽูปูŽูŠูู†ู’ ุจููƒู ุญูŽูƒูŽุจูŽุž ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ูƒููˆูŽ ุณููƒูŽูŠู ฺขูŽุถู ุซููƒู ุณููˆุงู’ุณูŽูŠู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan taron jama'ar da suka komo daga zaman talala suka yi wa kansu bakkoki, suka zauna cikinsu, gama tun daga kwanakin Joshuwa ษ—an Nun, har zuwa wannan rana, jama'ar Isra'ila ba su yin haka. Aka kuwa yi farin ciki mai yawa.