Nehemiah 8:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ezra ya buษe littafin. Dukan mutane kuwa suka gan shi domin yana tsaye a bisa fiye da inda mutane suke tsaye; yayinda ya buษe littafin kuwa, dukan mutane suka miฦe tsaye.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฒูููุฑู ููุจููุทูููฐ ููุทูุทููููฐูู ููุชฺููขููู ุงููุนูุฏููุงูู ุฏููููู ุฌูู
ูุนูุฑูุ ุบูู
ูุง ุนูููุฏู ฺููููู ูููู ุณูู
ู ฺขูููููฐุฏู ุนูููุฏู ุฌูู
ูุนูุฑู ุณูููููฐุ ุณูุนูุฏูู ุนูุฒูููุฑู ููุจููุทูููฐ ููุชฺููขููู ุณููู ุฏููููู ุฌูู
ูุนูุฑู ุณูููุชูุงุดู ฺูููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ezra kuwa ya buษe Littafin a gaban jama'a duka, domin yana sama da jama'a. Sa'ad da ya buษe Littafin, sai jama'a duka suka miฦe tsaye.