Nehemiah 8:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Lawiyawa, wato, su Yeshuwa, Bani, Sherebiya, Yamin, Akkub, Shabbetai, Hodiya, Maโasehiya, Kelita, Azariya, Yozabad, Hanan da Felahiya, suka koyar da mutane a cikin Dokar yayinda mutane suke a tsaye a can.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููููุงููุง ุณููู ฺขูุณููุฑู ูู ุฌูู
ูุนูุฑู ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐู ููุงูููู ุฏู ุฌูู
ูุนู ุณูููููฐ ุงฺูููููููฐุ ููุทูููููู ููููููุงูููู ุณููููููฐุ ููููฐุดููู ุฏู ุจููู ุฏู ุดูููฐุฑูููฐุจููู ุฏู ููู
ููู ุฏู ุนููููุจู ุฏู ุดูุจููููฐุชููู ุฏู ูููุงูุฏููู ุฏู ู
ูุนูุณูููฐูู ุฏู ููููฐููุชู ุฏู ุงููุธูุฑููู ุฏู ูููุงูุธูุจูุฏู ุฏู ูููููู ุฏู ฺขูููฐููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da jama'a suke tsaye a wurarensu, sai Lawiyawa, wato su Yeshuwa, da Bani, da Sherebiya, da Yamin, da Akkub, da Shabbetai, da Hodiya, da Ma'aseya, da Kelita, da Azariya, da Yozabad, da Hanan, da Felaya, suka fassara musu dokokin.