Nehemiah 9:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โAmma su kakanninmu, suka yi fariya da taurinkai, ba su kuwa yi biyayya ga umarnanka ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูู
ููุง ุณูู ููุงูููููููู
ู ุณููู ููููู ุบูุฑูู
ููู ููููุ ุณููู ููู
ู ุชูููุฑูุฑูููฐ ููููุณูุ ุณฺูููงู ูููู ุจูููููู ุฏู ุฏููุงููููุงูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma kakanninmu suka yi fฤriya, suka taurare, Suka ฦi yin biyayya da umarnanka.