Nehemiah 9:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ko ma sa’ad da suka yi wa kansu siffar ɗan maraƙi, suka ce, ‘Wannan shi ne allahnku, wanda ya fitar da ku daga Masar,’ ko sa’ad da suka yi saɓo mai bantsoro.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْ دَ سُكَيِ وَكَنْسُ غُنْكِنْ ڧَرْڢٜىٰ مَيْ صِڢَّرْ طَنْ بِجِمِ، سُكَثٜىٰ، ‹غَا اللَّهْ وَنْدَ يَڢِتَرْ دَكُو دَغَ ڧَسَرْ مَصَرْ،› تَهَكَ سُكَيِ مَكَ صَاٻُواْ مَيْ يَوَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ko sa'ad da suka yi wa kansu ɗan marakin zubi, Suka ce shi ne allahn da ya fisshe su daga Masar, Ai, sun yi maka ɓatanci, ya Ubangiji.