Nehemiah 9:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗanda suke zuriyar Isra’ilawa suka ware kansu daga dukan baƙi. Suka tsaya, suka kuma furta zunubansu da muguntar kakanninsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنْدَ تُوشٜىٰنْسُ إِسْرَٰٓءِيلَ نٜىٰ سُنْ رِغَا سُنْ وَارٜىٰ كَنْسُ دَغَ دُكَنْ وَطَنْدَ دَ بَ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا بَ؞ سَيْ سُكَ مِيڧٜىٰ أَڟَيٜىٰ سُكَ ڢَطِ ذُنُبَنْسُ دَ لَيْڢُواْڢِنْ كَاكَنِّنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka ware kansu daga bāre duka, suka tsaya, suna hurta laifofinsu da na kakanninsu.