Nehemiah 9:26 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œAmma suka yi rashin biyayya suka kuma yi tawaye gare ka; suka sa dokarka a bayansu. Suka kashe annabawanka waษ—anda suka gargaษ—e su don su mai da su gare ka; suka aikata saษ“o mai bantsoro.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซุนูŽู…ู‘ูŽุง ุณููƒูŽฺงู ูŠูู†ู’ ุจููŠูŽูŠู‘ูŽ ุณููƒูŽูŠู ุชูŽุงูˆูŽูŠูœู‰ูฐุŒ ุณููƒูŽ ุฌููˆูŠูŽุงูˆูŽุง ูƒููˆุงู’ูŠูŽุฑู’ูˆูŽุฑู’ูƒูŽ ุจูŽุงูŠูŽุž ุณููƒูŽ ูƒูŽูƒู‘ูŽุดูœู‰ูฐ ุงู”ูŽู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽู†ู’ูƒูŽุŒ ุงู”ูŽู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽู†ู’ ุฏูŽ ุณููƒูŽ ุบูŽุฑู’ุบูŽุทูœู‰ูฐุณู ุณูุฌููˆูŠููˆุงู’ ูˆูุฑูู†ู’ูƒูŽุž ุชูŽู‡ูŽูƒูŽ ุณููƒูŽูŠู ู…ูŽูƒูŽ ุตูŽุงูปููˆุงู’ ู…ูŽูŠู’ูŠูŽูˆูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œAmma suka yi maka rashin biyayya, suka tayar maka, Suka juya wa dokokinka baya, Suka karkashe anna bawan da suka faษ—akar da su, Waษ—anda suka faษ—a musu su juyo gare ka. Suka yi ta saษ“a maka lokaci lokaci.