Nehemiah 9:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โAmma nan da nan, da suka sami hutu, sai suka sฤke aikata abin da yake mugu a idonka. Sai ka yashe su ga hannun abokan gฤbansu don su yi mulki a kansu. Saโad da suka yi kuka kuma gare ka, ka ji daga sama, cikin jinฦanka kuma ka fisshe su sau da sau.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุณูุนูุฏูู ุณููู ุณูุงู
ู ุณฺูููงูุ ุณููู ุณูููุณูุงููููฐ ุนูููููุชู ู
ูุบูููุชูุง ุงููุบูุจูููููุ ุณููู ููุจูุฑูุณู ุงูู ุญูููููู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูููุณู ุณููู ู
ููููู ุนูููููุณูุ ุฏูููุฏููููู ุฏู ุณููู ุฌููููุง ุณููููู ููุฑูุง ุบูุฑูููฐููุ ููุง ูููู ุฌููุณู ุฏูุบู ุณูู
ูุ ุณููู ุฏููููู ูููููู ูููปูุชูุฑู ุฏูุณูู ุจูุณูุบู ูููููู ุฌฺูููงูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da zaman salama ya komo, sai kuma su yi zunubi, Kai kuma sai ka bar abokan gabansu su ci su. Duk da haka idan sun tuba, suka roฦe ka ka cece su, Kakan ji daga Sama,sau da yawa, Ka cece su da jinฦanka mai yawa.