Nehemiah 9:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โKa gargaษe su su dawo ga dokarka, amma suka yi fariya, suka bijire wa umarnanka. Suka yi zunubi game da farillanka waษanda ta wurinsu ne mutum zai rayu in ya yi biyayya da su. Cikin taurinkai suka juye bayansu daga gare ka, suka zama masu taurinkai, suka kuma ฦi su saurara.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ุบูุฑูุบูุทูููฐุณู ุฏููุงูู
ููู ููุฌููููููฐุณู ุบู ูููุงูููุฑูููุฑูููุ ุนูู
ููุง ุณููู ููููู ุบูุฑูู
ููู ูููู ุณฺูููงู ูููู ุจูููููู ุบู ุฏููุงููููุงูููููููุ ุณููููู ุฐููููุจู ุณููู ุฑูููฐูู ุนูู
ูุฑูููููููุ ูููุงูุฏูููููููฐ ุชูููุฑููู ููููุงููููฐ ุณููููููฐ ู
ูุชูู
ู ุฐููู ุฑูุงููุ ุณููููู ฺงูููุฌูุ ุณููู ุชูููุฑูุฑูููฐ ููููุณูุ ุณฺูููงู ูููู ุจููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka gargaษe su su yi biyayya da koyarwarka, Amma sun bijire wa dokoki saboda girmankai, Ko da yake kiyaye dokarka ita ce hanyar rai. Masu taurinkai sun taurare, sun ฦi yin biyayya.