Nehemiah 9:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da suke nan a tsaye, aka ษauki awa uku ana karanta Littafin Dokar Ubangiji Allahnsu. Aka kuma ษauki awa uku ana sujada ga Ubangiji Allahnsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ุณูููููฐ ูููู ุงฺูููููููฐุ ุนููู ุทููููู ุงูููู ุนููู ุงูููู ููุฑูููุชู ู
ูุณู ุฏูุบู ุซููููู ููุชฺููขููู ูููุงูููุฑูููุฑู ููููููููฐูู ุงูููููู ููุณูุ ุนููู ููู
ู ุทููููู ูููู ุงูููู ุนููู ู
ูุชูููููฐ ุณููู ุชฺูขูุฑูุชู ุฐูููุจูููุณูุ ุณููููู ูู ููููููููฐูู ุงูููููู ููุณู ุณูุฌููุฏูุ ุณููู ุฑูุณูููุงูู ุฏู ฺขูุณูููุฑูุณู ุญูุฑู ฺงูุณูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da suke tsaye a inda suke, sai suka ษauki kashi ษaya daga cikin huษu na yini, suna karanta littafin dokokin Ubangiji Allahnsu. Suka kuma ษauki kashi ษaya daga cikin huษu ษin na yinin, suna ta hurta laifofi suna kuma yi wa Ubangiji Allahnsu sujada.