Nehemiah 9:32 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œTo yanzu, ya Allahnmu, mai girma, mai iko, da kuma mai banrazana, wanda yake kiyaye alkawarinsa na ฦ™auna, kada ka bar dukan wannan wahala ta zama kamar marar muhimmanci a idanunka, wahalar da ta zo a kanmu, a kan sarakunanmu da shugabanni, a kan firistocinmu da annabawa, a kan kakanninmu da kuma dukan mutanenka, daga kwanakin sarakunan Assuriya har yฤƒ zuwa yau.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ยซูŠูŽู†ู’ุฐู ฺขูŽุงุŒ ูŠูŽุง ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ู…ูุŒ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู…ูŽูŠู’ุบูุฑู’ู…ูŽุŒ ู…ูŽูŠู’ ุฅููŠูƒููˆุงู’ ุฏูŽ ู…ูŽูŠู’ ุจูŽู†ู’ ฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู’ุŒ ู…ูŽูŠู’ ูƒููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐ ูŠูŽุฑู’ุฌูœู‰ูฐุฌูœู‰ูฐู†ููŠูŽ ุฏูŽ ู…ูŽูŠู’ ฺงูŽูˆู’ู†ูŽ ู…ูŽุฑูŽุฑู’ ุซูŽู†ู’ุฌูŽุงูˆูŽุงุŒ ูƒูŽุฏูŽ ูƒูŽุฑูœู‰ูฐู†ูŽ ูˆูŽู‡ูŽู„ูŽุฑู’ู…ู ุงู”ูŽุนูุฏููˆุงู†ู’ูƒูŽ! ูˆูŽู‡ูŽู„ูŽุฑู’ ุฏูŽ ุชูŽุฐููˆุงู’ ูƒูŽู†ู’ู…ู ุฏูŽ ูƒูŽู†ู’ ุณูŽุฑูŽุงูƒูู†ูŽู†ู’ู…ู ุฏูŽ ูƒูŽู†ู’ ุดููˆุบูŽุจูŽู†ู‘ูู†ู’ู…ูุŒ ุฏูŽ ูƒูŽู†ู’ ฺขูุฑูุณู’ุชููˆุงู’ุซูู†ู’ู…ู ุฏูŽ ูƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽู†ู’ู…ูุŒ ุฏูŽ ูƒูŽู†ู’ ูƒูŽุงูƒูŽู†ู‘ูู†ู’ู…ู ุฏูŽ ูƒูŽู†ู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ูƒูŽุŒ ุชูู†ู’ุฏูŽุบูŽ ุฒูŽุงู…ูŽุงู†ูู†ู’ ุณูŽุฑูŽุงูƒูู†ูŽู†ู’ ุงู”ูŽุณู‘ูุฑููŠูŽ ุญูŽุฑู’ ุฐููˆูŽุง ูŠูŽูˆู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โ€œYa Allah, Allahnmu, da girma kake! Kai mai banrazana ne, cike da iko! Da aminci ka cika alkawaranka da ka alkawarta. Daga lokacin da Sarkin Assuriya ya danne mu, Har yanzu ma, wace wahala ce ba mu sha ba! Sarakunanmu, da shugabanninmu, da firistocinmu, Da annabawanmu, da kakanninmu, Da dukan sauran jama'arka sun sha wahala. Ka san irin wahalar da muka sha.