Nehemiah 9:34 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarakunanmu, da shugabanninmu, da firistocinmu da kuma kakanninmu ba su bi dokarka ba, ba su ma mai da hankali ga umarnanka ko gargaษin da ka yi musu ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุฑูุงููููููู
ู ุฏู ุดููุบูุจููููููู
ู ุฏู ฺขูุฑูุณูุชููุงูุซูููู
ู ุฏู ููุงูููููููู
ู ุจูุณู ููููุงููููฐ ูููุงูููุฑูููุฑูููุจูุ ุจูุณู ููุณู ูููููููฐ ุบู ุฏููุงููููุงูููููููุ ูููุงู ุบูุฑูุบูุทููููู ุฏู ููุดูููุฏู ุนูููููุณูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama kakanninmu, da sarakunanmu, Da shugabanninmu, da firistocinmu, Ba su kiyaye dokarka ba. Ba su kasakunne ga umarnanka da gargaษinka ba. Da waษannan ne kake zarginsu.