Nehemiah 9:35 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko ma yayinda suke a masarautarsu, suna jin daɗin girmar kyautatawarka gare su, cikin ƙasar mai girma, da kuma mai fāɗin da ka ba su, ba su bauta maka ko su juye daga mugayen hanyoyinsu ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَسُيِ مَكَ حِدِمَ كُواْ سُرَبُ دَ مُغُنْتَارْسُبَ؞ كُواْدَيَكٜىٰ سُنَدَ مُلْكِنْسُ، سُنْ كُمَجِ دَاطِنْ يَوَنْ أَلْحٜىٰرِنْكَ عَكَنْسُ، دَ ڧَسَا مَيْ ڢَاطِ دَ أَمْڢَانِ وَدَّ كَبَاسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da albarkacinka sarakuna suke mulkin jama'arka, Sa'ad da suke ƙasashen waje, ƙasa mai dausayi ka ba su, Amma ba su juyo su bar zunubi, su bauta maka ba.