Nehemiah 9:36 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Amma duba, mu bayi ne a yau, bayi a ƙasar da ka ba kakanninmu don su ci amfaninta da kuma waɗansu abubuwa masu kyau da take bayarwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«غَاشِ، يَوْ مُو بَايِنٜىٰ، كُمَ ڧَسَرْدَ كَبَا كَاكَنِّنْمُ سُثِ یَیَنْ عِتَتُوَنْتَ دَ سَوْرَنْ أَمْڢَانِنْتَ، غَاشِ، مُو بَايِنٜىٰ عَثِكِنْتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi, a yau mu bayi ne a ƙasar da ka ba mu, Wannan ƙasa mai dausayi wadda take ba mu abinci.