Nehemiah 9:37 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda zunubanmu, yalwar girbin da muke samu yana tafiya wurin sarakunan da ka sa a kanmu. Suna mulki bisa jikunanmu, da bisa garkenmu yadda suka ga dama. Muna cikin baฦin ciki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุจููุงูุฏู ุฐูููุจูููู
ูุ ุงููู
ฺูขูุงูู ู
ููู ูููู ฺููงูุณูุฑู ูููู ุชฺูขููู ุงูู ุญูููููู ุณูุฑูุงููููุ ุณูุฑูุงููููููุฏู ููุณูุง ุนูููููู
ูุ ุฏู ุนููููู ุฌูููููููู
ู ุฏู ุฏูุจูููุงูุจูููู
ูุ ุณูุฑูุงูููููู ุฏูุณูููููฐูู ููุฏูู ุณูููุบู ุฏูุงู
ูุ ู
ูู ูููู ู
ููู ุซููููู ุจฺูงููู ุซููู ุณููุงูุณูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amfanin ฦasa duk yana tafiya ga sarakunan Da ka ษora su a kanmu saboda mun yi zunubi. Suna yi mana yadda suka ga dama, mu da dabbobinmu, Muna cikin baฦin ciki.โ