Nehemiah 9:38 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โSaboda wannan duka, muna yin zaunannen alkawari, muna sa shi a rubuce, shugabanninmu kuwa da Lawiyawanmu, da firistocinmu suna buga hatimansu a kai.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุณูุจููุงูุฏู ุฏููููู ูููููููุ ู
ูู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ู
ูููููฐูููู ู
ูููู
ูููู ุงฺููููงูููุฑูุ ู
ููู ููู
ู ุฑูุจููุชูุดูุ ุดููุบูุจููููููู
ู ุฏู ููููููุงููููู
ู ุฏู ฺขูุฑูุณูุชููุงูุซูููู
ู ููู
ู ุณููู ุจูุบู ููุงุชูู
ูููุณู ุนูููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โSaboda wannan duka muke yin alkawari mai ฦarfi a rubuce. Shugabanninmu kuwa, da Lawiyawanmu, da firistocinmu, suka buga hatimi, suka sa hannu.โ