Nehemiah 9:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kai kaษai ne Ubangiji. Kai ka yi sammai, har ma da sama sammai, da dukan rundunar taurari, da duniya da kuma dukan abin da yake cikinta, da tekuna da dukan abubuwan da suke cikinsu. Ka ba da rai ga kome, kuma rundunonin sama suna maka sujada.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููููููููฐูู ุ ูููู ููุทููู ููููฐ ููููููููฐูู ุ ูููู ููุงูู ุณูู
ูุ ุฏู ุณูู
ููู ุณูู
ูููู ุฏู ุชูููุฑูุฑููู ุณูู
ูุ ูููู ููุงูู ฺงูุณูุง ุฏู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุซูููููุชูุ ูููู ููุงูู ุชูููฐูู ุฏู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุซูููููุชูุ ูููู ููุง ููููุงููููฐ ุฑูููุณู ุฏูููุ ุญูููุชูููู ุณูู
ู ููู
ู ุณููููู ู
ููู ุณูุฌููุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan suka yi wannan addu'a, suka ce, โKai kaษai ne Ubangiji, ya Ubangiji, Kai ne ka yi samaniya da taurari da sararin sama. Kai ne ka yi ฦasa, da teku, da kowane abu da yake cikinsu, Ka ba dukansu rai, Ikokin samaniya sun rusuna suna maka sujada.