Nehemiah 9:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kai ka sami zuciyarsa da aminci a gare ka, ka kuma yi alkawari da shi cewa za ka ba zuriyarsa ฦasar Kanโaniyawa, da ta Hittiyawa, da ta Amoriyawa, da ta Ferizziyawa, da ta Yebusiyawa, da kuma ta Girgashiyawa. Ka kiyaye alkawarinka domin kai mai adalci ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ุณูุงู
ูููฐุดู ู
ููู ุงููู
ูููุซูููููฐ ุงููุบูุฑูููฐููุ ููุงูู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐูููู ุฏูุดูุ ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐูููู ุชูุจูุง ุฐูุฑูููุฑูุณู ฺงูุณูุฑู ููููุนูููููุงููุงุ ุฏู ฺงูุณูุฑู ููุชููููุงููุง ุฏู ุชู ุงููู
ููุงูุฑูููุงููุงุ ุฏู ฺงูุณูุฑู ฺขูููฐุฑูุธููููุงููุง ุฏู ุชู ููููฐุจูุณูููุงููุง ุฏู ุชู ุบูุฑูุบูุดูููุงููุงุ ูููู ููุง ุซููู ู
ูุบูููุฑูููุ ุบูู
ูุง ูููู ู
ููู ุงููุฏูููุซูููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka iske shi amintacce a gare ka, Ka kuwa yi masa alkawari. Ka yi alkawari za ka ba shi ฦasar Kan'ana, Da ta Hittiyawa, da ta Amoriyawa, da ta Ferizziyawa, Da ta Yebusiyawa, da ta Girgashiyawa, Ta zama inda zuriyarsa za su zauna. Ka kuwa cika alkawarinka, gama kai mai aminci ne.