Numbers 1:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan su ne mutanen da aka naɗa daga cikin jama’a, shugabannin asalin kabilu. Su ne kuma shugabannin dangogin Isra’ila.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنَّنْ سُونٜىٰ وَطَنْدَ عَكَ ذَاٻَا دَغَ جَمَعَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ، شُوغَبَنِّنْ غِدَاجٜىٰنْ كَاكَنِّنْسُ دَ دَنْغُواْغِنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sauran Isra'ilawa za su sauka ƙungiya ƙungiya, kowane mutum a ƙungiyarsa a ƙarƙashin tutarsa.