Numbers 10:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan aka saukar da tabanakul ƙasa, Gershonawa da mutanen Merari da suke ɗauke da shi suka kama hanya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً عَكَ كُنْثٜىٰ تٜىٰنْتِنْ، سَيْ دَنْغُواْغِنْ غٜىٰرْشُوانْ دَ مٜىٰرَرِ، وَطَنْدَ سُكٜىٰ طَوْكَرْ تٜىٰنْتِنْ، سُكَتَاشِ سُكَ كَامَ حَنْيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan aka kwankwance alfarwar, sai 'ya'yan Gershon, da 'ya'yan Merari masu ɗaukar alfarwar suka kama hanya.