Numbers 10:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ka ƙera kakaki guda biyu na azurfa, ka kuma yi amfani da su don kira taron jama’a wuri ɗaya, don kuma ka riƙa sanar da su lokacin tashi daga sansani.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«كَڧٜىٰرَ كَكَكِ بِيُ نَأَظُرْڢَا؞ ذَاعَيِ أَمْڢَانِ دَسُو دُواْمِنْ عَكِرَا تَارُوانْ جَمَعَ، كُواْ كُمَ عَيِ شٜىٰلَرْ تَاشِ دَغَ ذَنْغُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ka ƙera kakaki biyu na azurfa don ka riƙa kirawo taron jama'a, don kuma ka riƙa sanashe su lokacin tashi daga zangon.