Numbers 10:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Biye da waɗannan kuma sai ɓangaren sansanin kabilar Efraim suka biyo bisa ga ƙa’ida da aka yi, aka kuma umarta. Elishama ɗan Ammihud ne shugaba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بِيٜىٰدَسُو، تُوتَرْ ذُرِيَرْ إِڢْرَيِمْ تَوُثٜىٰ غَبَ تَكَامَ حَنْيَ، مُتَنٜىٰنْ إِڢْرَيِمْ كُمَ سُكَ ڢِتَ ڧُنْ‌غِيَ ڧُنْ‌غِيَ؞ عٜىٰلِشَمَ طَنْ أَمِّهُدْ، شِينٜىٰ شُوغَبَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tutar zangon mutanen Ifraimu ta tashi, ƙungiyoyinsu na biye. Shugaban rundunarsu Elishama ne, ɗan Ammihud.