Numbers 10:34 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A duk lokacin da suka tashi daga sansani, girgijen Ubangiji ya inuwantar da su da rana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ دُكْ لُواْكَثِنْ دَ سُكَتَاشِ دَغَ ذَنْ‌غُواْ دَ رَانَ، ڧُنْشِنْ غِرْغِجٜىٰنْ يَهْوٜىٰهْ كُوَ يَنَ بِسَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A duk lokacin da suka tashi daga zango, sai girgijen Ubangiji ya inuwantar da su da rana.