Numbers 10:36 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk sa’ad da akwatin ya sauka kuma, sai Musa ya ce, “Ka komo, ya Ubangiji, a wurin dubban da ba a iya ƙidayawa na iyalan Isra’ila.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ لُواْكَثِنْ دَ عَݣُوتِنْ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَرْ يَڟَيَ أَوُرِنْ هُوتُ، سَيْ مُوسَٰى يَثٜىٰ، «يَا يَهْوٜىٰهْ ، بَرِ كَدَاوُاْ، وُرِنْ دُبُنْ دُبَّيْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da akwatin ya sauka kuma, Musa yakan ce, “Ka komo, ya Ubangiji, a wurin dubun dubbai na iyalan Isra'ila.”