Numbers 10:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A kara ta biyu, sansanin da yake a kudanci, su kama hanya. Busan kakaki zai zama alama ta kama hanya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ عَكَ سَاكٜىٰ بُوسَ كَكَكِ إِرِنَّبَادَ عُواْدَ، ظُرِيُواْيِنْ دَ سُكَ كَڢَ تٜىٰنْتُنَنْسُ عَتَكُدُ ذَاسُتَاشِ سُكَامَ حَنْيَ؞ دُكْ سَعَدَّ ذَاسُ تَاشِ سُكَامَ حَنْيَ، ذَاعَ بُوسَ كَكَكِ إِرِنَّبَادَ عُواْدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da kuma kuka yi busar faɗakarwa ta biyu, waɗanda suke a kudancin zangon za su tashi. Sai a yi busar faɗakarwa a kowane lokaci da za su tashi.