Numbers 10:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In don a tara jama’a ne, sai a busa kakaki, amma ba da irin alama ɗaya ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِدَنْ ذَاعَ كِرَا تَارُوانْ جَمَعَ سُتَتَّارُ، ذَاعَ بُوسَ كَكَكِ، عَمَّا بَ إِرِنَّبَادَ عُواْدَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan za a kira jama'a ne sai a yi busa da ƙarfi amma banda faɗakarwa.