Numbers 11:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Ubangiji ya ji gunagunin da mutanen suke yi saboda wahalarsu, sai ya husata ฦwarai. Sai wuta daga Ubangiji ta yi ta ci a cikinsu har ta ฦone waษansu wurare na sansanin.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุงูู ุณููู ู
ูุชูููููฐูู ุณููู ฺขูุงุฑู ุบูููุบููู ุบูู
ูููฐุฏู ููููููุฑูุณูุ ููููููููฐูู ูููู ููุฌููุณูุ ุณูุนูุฏูู ููุฌููุณูุ ุณููู ฺขูุดูููุณู ููููููู ุนูููููุณูุ ุณููู ููุชูุฑู ููููููููฐูู ุชู ฺขูุชููุงู ุชููู ุชูุซู ุนูุซูููููุณู ุญูุฑู ุชฺูงููุงูููููฐ ูููู ุบูููฐฺขูููฐ ููุธูููโุบููุงููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Ubangiji ya ji gunagunin da mutanen suke yi saboda wahalarsu, sai ya husata ฦwarai, wutarsa ta yi ta ci a cikinsu har ta ฦone wani gefe na zangon.