Numbers 11:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In haka za ka yi da ni, ka kashe ni yanzu, in na sami tagomashi daga gare ka, kada ka bar ni in rayu in ga wannan baƙin ciki.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنْ دَيْ حَكَنٜىٰ ذَاكَيِ دَنِے، عِدَنْ كُمَ نَا سَامِ ڢَضٍ جِنِ أَغَرٜىٰكَ، إِنَ ضُواْڧُوانْكَ كَكَشٜىٰنِ كَوَيْ، كَرَبَنِ دَ وَنَّنْ وَهَلَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan haka za ka yi da ni, ina roƙonka ka kashe ni, idan na sami tagomashi a gare ka, don kada in rayu in ga wannan baƙin ciki.”