Numbers 11:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ubangiji ya ce wa Musa, โKa tattaro mini dattawa sabaโin daga cikin mutanen Israโila, waษanda aka sani su ne dattawa da kuma shugabanni a cikin jamaโa. Ka sa su zo Tentin Sujada, su tsaya a can tare da kai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููููููฐูู ููุซูููฐ ูู ู
ููุณููฐู ยซููุชูุชููุงุฑููุงู ู
ููู ู
ูุชูููููฐ ุณูุจูุนููู ุฏูุบู ุซููููู ุฏูุชููุงูููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ููุทูููุฏู ูููู ููุง ุณููู ุซูููฐูู ุณููููููฐ ุดููุบูุจูููููู ุฌูู
ูุนูุ ููุทูููุฏู ููู
ู ุนูููููฐ ุบูุฑูู
ูู
ูุณูุ ููุณูุง ุณูุฐููุงู ููุฑูููู ุนูุชูููฐููุชููู ุณูุฏูููุ ุณฺูููู ุงููููุฑููู ุชูุฑูููฐุฏูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ubangiji ya ce wa Musa, โTattaro mini mutum saba'in daga cikin dattawan Isra'ila waษanda aka sani su ne dattawa da shugabannin jama'ar, ka kawo su a alfarwa ta sujada, ka sa su tsaya tare da kai.