Numbers 11:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da jamaโar suka yi wa Musa kuka, sai ya yi adduโa ga Ubangiji, wutar kuwa ta mutu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ูุชูููููฐูู ุณููู ูููู ูููููููุณู ุบู ู
ููุณููฐู ุฏููุงูู
ููู ููุชูููู
ูููููฐุณูุ ู
ููุณููฐู ูููู ูููู ุงููุฏููุนู ุบู ููููููููฐูู ุ ุณููู ููุชูุฑู ุชูู
ูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai mutanen suka yi ta yi wa Musa kuka, Musa kuwa ya yi addu'a ga Ubangiji, wutar kuwa ta mutu.