Numbers 11:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za su ma sami isashe in har aka yanka musu garkuna tumaki da na shanu? Za su sami isashe in aka kama musu dukan kifin teku?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงู ุฏูู
ูุง ุงูููููููููู ุฏููููู ุบูุฑูููููฐูู ุดูุงููู ุฏู ููุชูู
ููู ุฏู ููุงููููููุ ุฐููู ุงููุดูููฐุณูููููฐุ ูููุงู ุฏู ุงููููุชูุชููุงุฑู ฺูููขููู ุฏูุณูููููฐ ุนูุชูููฐููุ ุฐููู ุงููุดูููฐุณูููููฐุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a yanyanka musu garkunan tumaki, da na awaki, da na shanu, don su ishe su? Ko kuwa za a tattara musu dukan kifayen teku don su ishe su?โ