Numbers 11:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya ce wa Musa, โAkwai abin da ya fi ฦarfina ne? Bari ka gani ko abin da na ce zan yi, zai faru ko babu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููููููฐูู ููุงููู
ูุณู ููุซูููฐ ูู ู
ููุณููฐู ยซูููุงู ุฅูููููุงูู ุญูููููู ููููููููฐูู ููููุงุณู ููููฐุ ููููุฐู ุฐูุงูู ุบููู ูููุงู ู
ูุบูููุงุชู ุฐูุงุชู ุซููู ูููุงู ุจูุงุจู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ubangiji ya amsa wa Musa, โIkon Ubangiji ya gaza ne? Yanzu za ka gani ko maganata gaskiya ce, ko ba gaskiya ba ce.โ