Numbers 11:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan Ubangiji ya sauko daga girgije, ya yi magana da shi, ya kuma ษauke Ruhun da yake kan Musa ya ษora shi a kan dattawa sabaโin nan. Saโad da Ruhun ya zauna a kansu, sai suka yi annabci, amma daga wannan ba su ฦara yin haka kuma ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ููููููููฐูู ููุณููููููุงู ุนูุซููููู ฺงูููุดููู ุบูุฑูุบูุฌูููฐ ูููู ู
ูุบููู ุฏูุดูุ ุฏูุบู ุฅูููููุงูู ุฑููุญู ุฏู ููุจูุง ู
ููุณููฐูุ ููููููููฐูู ููุจูุงุฏูุชููุงููุง ุณูุจูุนููู ุทููููููุ ุจูุงููููุฏู ุฅูููููุงูู ุฑููุญู ููุณููููููุงู ุนูููููุณูุ ุณููู ุณููู ฺขูุงุฑู ูููู ุงูููููุจูุซูุ ุนูู
ููุง ุจูุงูููู ููููููู ุจูุณู ฺงูุงุฑูููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Ubangiji ya sauko cikin girgije, ya yi masa magana, ya kuma sa ruhun da yake kansa, ya zama a kan dattawan nan saba'in. Sa'ad da ruhun ya zauna a kansu sai suka yi annabci, amma daga wannan kuma ba su ฦara yi ba.