Numbers 11:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wani saurayi ya sheƙa a guje zuwa wajen Musa ya ce, “Eldad da Medad suna can suna annabci a sansani.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ وَنِ طَنْ سَوْرَيِ يَشٜىٰڧَ أَغُجٜىٰ يَڢَطَا وَ مُوسَٰى أَبِنْدَ عٜىٰلْدَدْ دَ مٜىٰدَدْ سُكٜىٰيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai wani saurayi ya sheƙa a guje ya faɗa wa Musa, ya ce, “Ga Eldad da Medad suna nan suna annabci a cikin zangon.”