Numbers 11:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yoshuwa ɗan Nun, wanda yake mataimakin Musa tun yana saurayi, ya amsa ya ce, “Ranka yă daɗe, Musa, ka hana su!”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يُواْشُوَ طَنْ نُنْ، وَنْدَ شِے مَتَيْمَكِنْ مُوسَٰى تُنْ يَنَ سَوْرَيِ، يَثٜىٰ وَ مُوسَٰى «رَنْكَيَدَطٜىٰ، مُوسَٰى، كَهَنَاسُ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Joshuwa ɗan Nun, mai yi wa Musa barantaka, ɗaya daga cikin zaɓaɓɓun, ya ce, “Ya shugabana, Musa, ka hana su.”