Numbers 11:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Musa ya amsa ya ce, โKana kishi domina ne? Da ma a ce dukan mutanen Ubangiji annabawa ne, da ma a kuma ce Ubangiji ya sa Ruhunsa a kansu mana!โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ู
ููุณููฐู ููุงููู
ูุณู ู
ูุณู ููุซูููฐ ยซูููู ุฏูุงู
ููู ุฏู ู
ฺูููููู ููููฐุ ุงูููู ุฏูุณููุงู ุดููููููฐ ุณูุงู
ู ุฏู ููููููููฐูู ููุณูุง ุฑููุญูููุณู ุนููููู ุฏููููู ู
ูุชูููููฐููุณู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Musa ya ce masa, โKishi kake yi domina? Da ma jama'ar Ubangiji duka annabawa ne, har ma ya sa Ruhunsa a cikinsu!โ