Numbers 11:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka aka kira wannan wuri Tabera, gama a wurin ne wuta daga Ubangiji ta ƙuna a cikinsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَنٜىٰ عَكَ كِرَا سُونَنْ وُرِنْ تَبٜىٰرَ، غَمَا أَوُرِنْ نٜىٰ وُتَرْ يَهْوٜىٰهْ تَٻَرْكٜىٰ عَثِكِنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka sa wa wurin suna Tabera, wato matoya, domin wutar Ubangiji ta yi ƙuna a cikinsu.