Numbers 11:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan yini da dukan dare da kuma kashegari, mutane suka fito suka tattara makware. Ba wanda ya kāsa tara ƙasa da garwa goma. Sai suka shanya abinsu kewaye da sansanin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُتَنٜىٰ سُكَ ڢِتَ سُكَيِ تَكَكَّامَسُ دُكَنْ رَانَ دَ دُكَنْ دَرٜىٰ دَ دُكَنْ وَشٜىٰغَرِ؞ بَاوَنْدَ يَتَارَ كَجِنْ دَاجِنْ دَ سُكَ كَاسَ ݣُونْدُواْ غُواْمَ؞ سُكَ شَنْيَسُ عَڧَسَا كُواْعِنَ أَ ذَنْغُوانْ دُواْمِنْ سُبُوشٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai mutane suka tashi suka yi ta tattara makware dukan wannan yini, da dukan dare, har kashegari duka. Wanda ya tattara kaɗan, ya tara garwa metan. Suka shanya abinsu kewaye da zangon.