Numbers 11:33 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma da suna cikin cin naman, tun ba su ma haษiye ba, sai Ubangiji ya husata sosai a kan jamaโar, ya buge su da annoba mai zafi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุณููู ุซููููู ุซููู ููุงู
ููู ุชูููููุ ุณููู ฺขูุดููู ููููููููฐูู ููููููู ุนููููู ู
ูุชูููููฐููุ ุณููู ููุจูุบูููฐุณู ุฏู ุจูููุนู ู
ููู ฺูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tun suna cikin cin naman, sai Ubangiji ya husata da mutanensa, ya bugi jama'a da annoba mai zafi.