Numbers 11:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wata rana, baƙin da suke cikinsu, suka fara kwaɗayin waɗansu abinci, har suka sa Isra’ilawa suka fara kuka, suna cewa, “Da mun sami nama mun ci mana!
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ لُواْكَثِنْ كُوَ أَݣَويْ بَاڧِ عَثِكِنْ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا، یَنْ ذَنْ‌غَ ذَنْ‌غَ مَاسُ ݣُوطَيِنْ نَامَ؞ وَطَنَّنْ سُكَ ڢَارَ غُنَغُنِ، حَرْ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا مَا سُكَ ڢَارَ كُكَ سُكَثٜىٰ «دَمَا مُسَامِ نَامَ مُثِ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tattarmukan da suke cikinsu kuwa suka faye kwaɗayin nama, har Isra'ilawa ma da kansu suka fara gunaguni suna cewa, “Wa zai ba mu nama mu ci?